Tuesday, February 23, 2021

Gwamnatin Nigeria Za Ta Bawa Masana'antu, Kungiyoyi Masu Ragista Da CAC Rancen Miliyoyin Daruruwan Kudade

 MASANA'ANTU DA KUNGIYO MASU REGISTER DA CAC NE KWAI ZASU AMFANA DA WANNAN TSARIN. 



Gwamnatin Nigeria Za Ta Bawa Masana'antu, Kungiyoyi Masu Ragista Da CAC Rancen Miliyoyin Daruruwan Kudade, Tun Daga Miliyan Guda Har Sama Da Miliyan 500, A Karkashin "Bank Of Industry" Don Farfado Da Masana'antun Nigeria


Gwamnatin Nigeria za ta bawa masana'antu, Kungiyoyi masu ragista da Hukumar CAC rancen miliyoyin daruruwan kudade, tun daga miliyan guda har sama da miliyan 500, a karkashin "Bank Of Industry" don farfado da masana'antun Nigeria.


1, Kasa da Miliyan 5

2, Miliyan 5 zuwa Miliyan 10

3, Miliyan 11 zuwa 20

4, Miliyan 21 zuwa miliyan 50

5, Miliyan 51 zuwa Miliyan 200

6, Miliyan 201 zuwa Miliyan 500

7, Sama da Miliyan


https://apply.boi.ng/register   Contact Elkhamis Computers & Cyber Cafe for more details and Online Process  08039571707, 08022504497 or 08051064537

No comments:

Post a Comment

online RegistrationGSU Part-Time Degree & Diploma

Online Registration for * GSU Part-Time Degree & Diploma * is ongoing. Contact Elkhamis Computers for your payment and onli...