Wednesday, January 27, 2021

AN SAKE BUDE PORTAL NA SURVIVAL FUND PAYROLL



 SURVIVAL FUND
.

Ranar 27 ga wannan watan za'a fara online mutanen dake sana'o'i domin basu tallafin Naira dubu 30,000 wasu kuma Naira dubu 50,000 wanda shugaba Buhari ya ware Naira biliyan Sittin (60 Billion Naira) duba da halin da jama'a ke ciki, domin tallafawa mutane bayan cutar coronavirus ta karya harkokin kasuwancin ga wadanda suke jihohin

-Kaduna. 

-Kano.

-Bauchi. 

-Plateau 

-Benue

-Rives 

-FCT. 

Tallafin ne ba bashi bane, sai ya shiga wannan website din www.survivalfund.gov.ng kaga yadda gwamnatin ta tsara shirin.Kuyi sharing don mutanen mu na arewa su amfana da wannan tallafi.


ALLAH YA BADA NASARA.

1 comment:

online RegistrationGSU Part-Time Degree & Diploma

Online Registration for * GSU Part-Time Degree & Diploma * is ongoing. Contact Elkhamis Computers for your payment and onli...