https://smedan.simplifiedcredit.net
Rancen kudin da akai magana cewa hukumar SMEDAN zasu bayar ga masu sana'o'in da masana'antu daga miliyan 'daya zuwa miliyan biyar, ta hannun Bankin Noma na Nigeria "Bank of Agric" ko BOA, an bude site din ga wadanda suke jihohin Oyo, Kaduna da birnin Tarayya Abuja.
Idan an bude na sauran jihohi zamu sanar wa mutane, in sha Allah.

No comments:
Post a Comment