Linking your Airtel Line:
Wadanda suke amfani da layin Airtel an kawo musu yadda zasu hada layin su da NIN number.
A dannan *121 *1#
Zasu bukaci ka dannan One (1), idan ka danna zasu kai ka zuwa inda zaka sanya NIN number Dinka guda goma sha 'daya (11 digit).

No comments:
Post a Comment